Abduljabbar ya amsa laifinsa kuma ya nemi gafarar Musulmai

Sheakh Abduljabbar

Labari da dumi-dumi: Malam Abduljabbar Nasiru Kabara ya nemi afuwar al’umar Musulumi game da kalaman ɓatanci ga Annabi Muhammadu SAW da ake zarginsa inda ya ce “ba a fahimce ni ba” ne.

Karin bayani na nan tafe.

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *