
Wani makusancin gwamnatin jihar Kano wanda ya nemi a sakaya sunansa ya bayyana cewa “Mai girma gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ji duk abubuwan da suka faru a zauren mukabalar da aka gudanar tsakanin Sheakh Abduljabbar Nasiru Kabbara da wasu malamai na bangarori daban daban.
Sannan ya ji abinda ya biyo baya a yammacin jiya na janye kalamai da neman afuwa r da Malam Abduljabbar ya yi, kuma dama abinda gwamnati bata ji dadinsa ba shine rashin adalcin da Abduljabbar ya ce anyi masa amma yanzu tunda ya gani duniya ta shaida cewa anyi masa duk adalcin da ya kamata ayi babu wata sauran danuwa, saboda haka za’a sanar da matakin da gwamnati zata yanke na gaba.
Sai dai duk da tuban da yayi har yanzu.
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa har yanzu ba a baiwa Malam Abduljabbar Kabara damar dawowa ci gaba da gabatar da karatu da huduba ba, biyo bayan mukabalar da aka gabatar tsakanin malamin da sauran malaman Jihar wacce gwamnatin ta shirya Ranar Asabar.
Mezakuce?
Views: 19

yapiskance hokonce kawai dok xonxon da yajarowa shi rowa kandokai