Ubangiji ya min wahayi cewa “za’a kai wa Buhari mummunan hari—Pastor Ayodele

Hoton Mr. Ayodele

Na Samu Wahayin Za A Kai Wa Buhari Mummunan Hari Kwanan Nan – Pastor Ayodele

Faston Elijah Ayodele ya bayyana cewa, ya hango za’a samu rashin jituwa tsakanin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da Mataimakinsa, Yemi Osinbajo.

Ya kara da cewa, kuma a tsakanin hadiman shugaban kasar ma za’a samu rashin jituwa.

Yace shugaban yayi hankali yanda yake tafiue-tafiye dan akwai yiyuwar kai masa hari a tsakanin watannin October zuwa Disamba

Ya kuma bayar da shawarar cewa, a tabbatar ana duba lafiyar jirgin da shugaba Buhari zai hau dan kiyaye hadari.

©Kainuwa

Views: 17

One thought on “Ubangiji ya min wahayi cewa “za’a kai wa Buhari mummunan hari—Pastor Ayodele

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *