
Na Samu Wahayin Za A Kai Wa Buhari Mummunan Hari Kwanan Nan – Pastor Ayodele
Faston Elijah Ayodele ya bayyana cewa, ya hango za’a samu rashin jituwa tsakanin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da Mataimakinsa, Yemi Osinbajo.
Ya kara da cewa, kuma a tsakanin hadiman shugaban kasar ma za’a samu rashin jituwa.
Yace shugaban yayi hankali yanda yake tafiue-tafiye dan akwai yiyuwar kai masa hari a tsakanin watannin October zuwa Disamba
Ya kuma bayar da shawarar cewa, a tabbatar ana duba lafiyar jirgin da shugaba Buhari zai hau dan kiyaye hadari.
©Kainuwa
Views: 17

Munsaba jin soki burutsunku wawaye🤸