
Sheakh Avduljabbar dai ya fito a wani fai fan bidiyo yana wanke kansa amma ga rubutun wani bawan Allah game da wannan lamari.
Mabiya sheikh Abduljabbar sun Kasu gida Biyu(2)
Na farkon(1) sune masu neman Gaskiya kuma sukaga gaskiyar a tattare dashi suka Bishi
Na biyun(2) kuma sune wadanda wa’azinshi yake burgesu(yan Abi yarima Asha kida ko Yan tayi dadi) kuma sune da batayi dadinba yanzu suke cewa sun barshi ba Gaskiya suke nema ba.
Shawarata ga mabiya na gidan farko(1)
-Suyi Hakuri Haka hanyar take cike take da jarabawoyi kuma wannan jarabawa ce wadda maibin sheikh Abduljabbar na hakika Kawai zai iya cinyeta.
-Dolene suyi duba izuwa Inda shehin malamin yakeso yakaisu duba na ilimi da Hankali Wato gidan Annabi(SAW) da iyalan gidansa tsarkaka(As)
-Dolene suyi Bara’a gaduk wani Hadisin da yake taba janibin manzon Allah(SAWW) da Ahlilbaity(AS)
-Nuna bara’arsu a Fili gaduk wani zalunci da akayima ake kuma cigaba dayima shehin malamin
-Sanin Hakikanin da’awar shehin malamin ba kawai jin wa’azinshi ba.
-Neman Ilimi takowane Janibi domin kaucema sharrin makiya da mahassadan malamin nasu
makiya sheikh Abduljabbar Nasiru kabara tun daga kan kungiyoyin Izala, Salafiyya, Tijjaniya, Kadiriyya Dakuma wadanda suka hadu a manufa guda.
Wato sun Hada karfinsu guri guda domin kawo karshen shehin da da’awarshi wadda suke ganinta a matsayin babbar barazana agaresu domin tana kwashe masu Mabiya acikin gari da kuma Kauye, ya zama dole gaduk wani mabiyin sheikh din yayi iya kokarinshi wajen nunama duniya irin zaluncin da akayima malamin kuma ake cigaba dayimashi
Ina son sheikh Abduljabbar.
Kuma ina tabbatar da gaskiyarshi acikin wa’azinshi wanda Hakan yasa Nike bibiyarshi duk da ba’a rasa Wasu Yan kurakurai aciki wanda kuma Dama Dan Adam Ajizine dole yana kuskure.
Sheikh Abduljabbar yanayin kokarin da malamai da dama suka kasa yi a tsawon lokaci domin kwadayi da son abin duniya
Ina fatan Allah ya ganar da mu gaskiya a duk inda take.
Views: 7
