
An kai kayan lefen dan gidan shugaban kasa wato Yusuf Buhari wanda zai angonce da sarauniyar jihar Kano.
Shafin Arewafamily da ke a Instagram ne ya sanya hoton bidiyon kayan lefen wanda jama’a da dama suka bayyana ra’ayoyinsu dangane da kayan.
Jama’a dai da dama sun yaba da kayan tare da yi musu fatan alkhairi muna fatan Allah yasa ayi damu kuma ya sanya albarka amin.
zaku iya kallon bidiyon kayan a shafin Instagram na Arewafamily.
Views: 20
