
Rahotanni da muka samu na cewa, wasu daga cikin gwamnonin Najeriya sun amince su biya ma’aikatansu albashi domin suyi saye sayen hidimar bikin babbar Sallah da za a gudanar a mako mai kamawa.
Zamu kawo muku jerin jihohin da ake sa ran za su yi wa ma’aikatan albashin duk kuwa da cewa lokacin yin albashin bai yi ba.
Ku dakace mu da zarar mun kammala samun cikakkun rahotanni zamu kawo muku.
Views: 11
