Ku kalli yadda tsohon sakataren cikin gidan Amurka ya karbi addinin Musulunci

Addinin musulunci ya samu karuwa inda tsohon sakataren cikin gidan Amurka ya karbi addinin Islama ya jefar da addininsa na ai hihi wato kiristiyanity.

Wani fai fan bidiyo ya nuna yadda tsohon sakataren cikin gidan Amurkar ke zaune tare da wani malamin addinin Islama yayin da yake dabbaka ko kuma fada masa kalmar shahada.

Ga hoton bidiyon ku gani.

Hoton bidiyon da ake musuluntar da tsohon sakataren cikin gidan Amurka

LABARAI MASU ALAKA:

Views: 210

2 thoughts on “Ku kalli yadda tsohon sakataren cikin gidan Amurka ya karbi addinin Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *