Yadda na haɗa baki da ƴan bindiga suka kashe babana suka bani ladar ₦2,000—Matashi

Wani matashi ya bayyana yadda ya haɗa baki da ƴan bindiga suka kashe babansa kuma suka ba shi ladar ₦2,000 kamat yadda jaridar Aminiya ta wallafa a shafinta na facebook.

Na sa ‘yan bindiga sun kashe babana, sun ba ni ladan N2,000 na satar da mutane.

Za ku yi mamakin irin abubuwan da shi da sauran ‘yan bindiga suka aikata a Zariya.

Bidiyo 📸: Aliyu Babankarfi.

Ku danna wannan link don kallon bidiyon.

https://www.facebook.com/aminiyatrust/videos/414693453370788/

Views: 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *