
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta soma shirin ɗaukar sabbin jami’anta na shekarar 2021, inda ake sa ran za’a ɗauki sabbin ƴan sanda har kimanin 10,000.
Rabon da a ɗauki sabbin ƴan sanda a kasar dai tun shekar 2019 da ta gabata, inda lamarin ɓullar cutar Korona ya tsaida komai.
Kawo yanzu dai rundunar ta sanar da cewa zata ɗauki sabbin ƴan sanda har kimanin 10,000 ga masu buƙatar cikewa za su iya garzawa shafin hukumar na Internet ta wannan adireshi kamar haka.
www.policerecruitment.gov.ng
Views: 19
