An kama wani matashin Fasto dan kasar Ghana yana saduwa da wata matar aure a cocin sa.
A cikin bidiyon wanda masu wucewa suka yi rikodin, an ga Fasto yana “juyawa” a bayan matar da ba a san ta ba wacce aka yi imanin memba ce ta cocin sa.
Mutanen da suka kama su yayin aikata wannan aika -aikar, sun yi masu duka mai tsanani yayin da suke yin fim ɗin abinda ke faruwa.
Lokacin faruwar abin sun nemi gafara sosai, suna rantsuwa cewa ba za su ƙara ba.
Sai dai ba a bayyana sunan cocin da wurin ba, ku kalli bidiyon.
https://www.instagram.com/tv/CVG-ubooROb/?utm_medium=copy_link
Views: 83
