Jarumin shirya finafinai Hausa Tijjani Asase ya ɗora wani ɗan taƙaitaccen hoton bidiyo a shafin sa na sada zumunta na Instagram.
Wanda ya nuna yadda ake cigaba da ɗaukar shirin film din A Duniya ku ziyarci shafinsa na Instagram ta wannan link
https://www.instagram.com/p/CVOEjOMIDEn/?utm_medium=copy_link
Views: 16
