TURA TA KAI BANGO: Buhari ka zalunci al’ummar Arewa, in ji wata ƴar siyasa wacce ta bayyana ɓacin ranta dangane da kama Nastura.
A cikin fushi ta riƙa tayar da jijiyoyin wuya tana maida martani da kakkausan harshe, inda ta nuna ɓacin ranta game yadda al’amurra ke ci gaba da taɓarɓarewa musamman a arewacin kasar.
Kamar yadda ta bayyana a wani faifan bidiyon da aka ɗora a shafin Facebook zaku iya kallon bidiyon ta wannan link.
Views: 10
