Inna lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un ku kalli bidiyon yadda jirgi ke saukewa Fulani makamai

Babban sako cikin bidiyo, jirgin sama mai saukar ungulu (Helicopter) ya sauka a tsakiyar jeji dauke da makamai da kayan masarufi ya kaiwa barayin daji masu garkuwa da mutane.

Zaku ga yadda barayin dajin suke sauke makaman da sauran kayan daga cikin jirgin, sunayi da hanzari, kuma fulani ne.

Ga wadanda ke son kallon bidiyon zasu iya latsa wannan link.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=205848621739117&id=100069419409534

Abinda ake fada shekara da shekaru cewa jirage masu saukar ungula suna sauke makamai da sauran kayan bukata wa barayin jeji, bidiyo gashi nan a zahiri babu wani tawili

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *