Wai me ya sa bana iya bacci da kaya a jikina—Muneerat Abdulsalam

Jaruma Muneerat Abdulsalam tayi wani rubutu a shafinta na twitter inda tace, “Wai meyasa bana iya bacci da kaya a jikina???

Kamar yadda zaku gani a jikin hoton screenshot ɗin dake ƙasa.

Ko a makon daya gabata ma dai saida jarumar ta yi wani rubutu wanda ya ja hankalin mabiyanta kamar haka.

Kamar yadda kuka gani daga sama a jikin hoton screenshot ɗin da muka.

Mai ɗauke da saƙon rubutun shahararriyar mai siyar da magun gunan gargajiyar nan Muneerat Abdulsalam.

Wacce ta yi fice a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media wajen yin bidiyoyi da kalaman batsa.

Tayi wani rubutu a shafin ta na Twitter, inda ta ke cewa, “Wa zai tayani bacci”

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *