
An rufe wata majami’a a jihar Legas dake a kudu maso yammacin tarayyar Nijeriya bisa zargin jagoranta da aikata batsa la.
Ana zargin babban limamin cocin da yin lalata da ƴan matan dake gudanar da ayyukan ibada a cocin.
Inda rahotanni suka bayyana cewa yana tilasta wa ƴan matan majami’ar domin su tsotsi azzakarinsa.
Inda yake kwaɗaitar da su cewa yin hakan zai sa su samu ceto da salama.
Ba sabon abu bane ace an kama fasto na lalata da ƴan mata a Najeriya.
Views: 11
