Ango ya saki amaryar da aka ɗaura musu aure ɗazu saboda ganin bidiyon rawarta a TikTok”

Ku latsa nan don kallon wani Bidiyon

Ku latsa nan

Wani rahoton da mujallar Labarai da wallafa ya bayyana cewa wani saurayi ya fasa auren budurwar biyo bayan cin karo da hoton bidiyon rawar ta a shafin sada zumunta na TikTok.

ƘARIN LABARI:

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%C6%B4a%C6%B4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

A jihar Kano kotu ta aike da Abdullahi Umar, wanda akafi sani da ‘Yar Dubu, zuwa gidan ajiya da gyaran hali har zuwa ranar 16 ga watan Satumba mai zuwa domin ci gaba da sauraran karar da aka kai shi.

https://apahausa.com.ng/labari-da-%c9%97umi-%c9%97umi-saurayin-safarau-ya-saki-bidiyon-ta-a-whatsapp/

Biyo bayan tuhumar Abdullahi ‘Yar Dubu da kuma wani abokinsa mai suna Mumini wanda tuni ya gudu da laifin hada kai wajen aikata laifi, shiga makabarta domin aikata laifi, aikata laifi ta hanyar amfani da waya, yunkurin tayar da tarzoma da kuma laifin tunzura al’umma wanda ya sabawa sashi na 120 da 212 da 341 da 255 da kuma sashi na 414 na kundin penal cord na doka.

Kwanakin baya ne aka saki wani bidiyo wanda aka nuna Abdullahi ‘yar dubu (Dan Daudu) yana zagi a kan wani kabari a makabarta dake unguwar Mai Dile dake karamar hukumar Kumbotso.

Daga Abba Gwale

Views: 29

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *