Yadda na kama mijina yana kallon bidiyon batsa a wayarsa—Matar aure

Ku latsa nan

Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara.

Babban abun bakin ciki shine shi da kansa yake tambyasu su aiko masa dashi. Idan yagani sai kaji yace yayi missing dinsu kuma dasuna kusa da sai yayi making love dasu, duk lokacin da na bude wayansa zanga ire-iren wannan pictures a wayarshi.

Kallon hotuna da bidiyon batsa dai ba sabon abu ne dake faruwa a tsakanin mata da maza ba, amma an fi samun irin hakan a tsakanin samari da ƴan mata.

Amma abin mamaki shine sai kaga ma’auratan ma ba’a barsu a baya ba wajen kallon hotuna da bidiyon batsar.

Views: 38

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *