
A yau jagoran APC na ƙasa Bola Ahmad Tunubu ya gudanar da taron gangamin yaƙin neman zaɓensa a jihar Lagos.
Hakika wannan alamun rashin nasarane. Taron da aka gudanar na APC kenan ayau agarin Lagos, Watau mahaifar ASIWAJU BOLA AHMAD TUNUBU. Dan takarar shugaban kasa na jammiyyar ta APC dake mulki a kasar.
A inda Yorobawa Yan’uwansa basu fitoba, Saidai malam Bahaushe, ko a ina matsalar take.
Views: 18
