
Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na jaki, LIB ta ruwaito.
Wani rukunin Facebook mai suna DOA Family Law Clinic ce ta bayyana hakan ranar Alhamis, 24 ga watan Nuwamba.
Kamar yaddasu ka shaida:
Ita tasa aka kama mijinta aka rufe saboda yadda ya lakada mata duka kuma yayi mata haka. An ce ya mutu a can.
Amma kun san wanene ya fito da shi? Haka ‘yar uwar wannan matar ta shaida mana.
Yar uwata ta biya N10,000 ba belin mijinta saboda ‘yan uwansa sun ki zuwa wurinsa.
Ta ce ko da sun kai shi kotu ita ba za ta jure ba.
Ita ta dinga biyan kudaden komai har da na haya saboda ba ya aiki.
Views: 5
