Mubarak Unique-pikin ya bayyana dalilin da yasa yayi bidiyon barkwanci a kan Ganduje

“Fargaba ce ta sa muka amsa zargin ɓatawa gwamna suna a kotu”-Unique Pikin

Matashinnan mai yin bidiyon barkwanci Mubarak Unique-pikin ya bayyana cewar fargabace tasa suka amsa laifin da ake tuhumarsu da aikawa.

https://apahausa.com.ng/2021/08/31/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

A lokacin da aka kama su bisa zargin yin wani bidiyon da ya nuna cin zarafin gwamnatin jihar Kano da Gwamna Abdullahi umar ganduje.

a firarsa da gidan radiyo na Premier dake a jihar Kano Mubarak yace shi a lokacin a lokacin da ya yi bidiyon ya zata gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai kira su domin basu tukwaici.

Views: 5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *