“Fargaba ce ta sa muka amsa zargin ɓatawa gwamna suna a kotu”-Unique Pikin
Matashinnan mai yin bidiyon barkwanci Mubarak Unique-pikin ya bayyana cewar fargabace tasa suka amsa laifin da ake tuhumarsu da aikawa.
“
A lokacin da aka kama su bisa zargin yin wani bidiyon da ya nuna cin zarafin gwamnatin jihar Kano da Gwamna Abdullahi umar ganduje.
a firarsa da gidan radiyo na Premier dake a jihar Kano Mubarak yace shi a lokacin a lokacin da ya yi bidiyon ya zata gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai kira su domin basu tukwaici.
Views: 5
