A wani rahoton da jaridar Telegram ta wallafa a safiyar yau Laraba, rahoton ya ambato tsohon shugaban tarayyar Najeriya Dr. Goodluck Ebele Azikiwe Jonathan na cewa.
Sai da ya shawarci wanda ya gaje shi wato shugaba Muhammadu Buhari cewa ya mayar da tallafin da ya cire a harakokin da suka shafi rayuwar al’umma don su samu sauƙi kuma yace masa zai duba.
Amma kuma bai yi hakan ba wannan shine dalilin musabbabin halin ha ula’in da talakawan Najeriya suka tsinci kansu a ciki, kuma da ace zan sake samun damar ɗarewa kan karagar mulkin Najeriya zai dawo da komai ya tafi dai dai kamar da.
Views: 36
