Gwamnatin kasar Kenya ta shirya soke tsarin makarantun kwana, daga matakin firamare zuwa sakandare a duk fadin kasar, shirin zai soma aiki daga shekarar 2023 da ke tafe.
Al’ummar ƙasar ta Kyenya dai na cigaba da bayyana mabanbantan ra’ayoyin su game da wannan batu inda wasu daga cikin al’ummar ƙasar ta Kyenya ke ganin cewa wannan mataki bai dace ba.
Yayin da a ɓangare guda kuma wasu ke cewa hakan ya yi dai dai
Kuna goyon bayan soke makarantun kwana?
Views: 39
