Tsakanin Sarauniyar Kyau Ta Nijeriya, Shatu Garko Da Ta Jamhuriyar Nijar Wacce Ta Fi Kyau?

Zabi sonka!
Kamar dai yacce aka gudanar da gasar sarauniyar kyau a Najeriya, ita ƙasar Nijeriya ta gudanar da tata gasar inda aka zaɓi Sarauniyar ƙasar.
Wacce masu gudanar da gasar suka bayyana cewa ta fi ko wacce macce kyau a ƙasar.
Views: 18
