VIDEO: “Ba zan iya auren Namiji siriri ba saboda waɗannan dalilan”

Wata budurwa ta bayyana ra’ayinta game da maza inda tace ita kam ba zata iya auren Namiji siriri ba domin kuma baya kuka sai a gado.

Budurwar ta bayyana cewar idan Namiji siriri ya auri macce mai jiki baya iya kare ta ga bidiyon abibda take cewa

Yayin da wasu ke sha’awar auren maza marassa ƙaba su kuma wasu matan basa buƙatar hakan ko da cewa a cikin mazan ma akwai masu cewa basa buƙatar auren macce siririya yayin da wasu kuma ke son hakan.

Views: 29

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *