Yadda ɗan shekara 70 ke soyewa a wajen Dinner tare da amaryarsa ƴar shekara 18 a Minna

Hausawa na cewa Soyayya ruwan zuma wani lokacin kuma suna kiranta da suna ruwan maɗaci a wani abin ban al’ajabi dake faruwa a wannan zamanin musamman a tarayyar Najeriya sai kaga tsoho wanda ya yi shekaru da dama ya auri ƴarinya mai ƙarancin shekaru.

A wani lokacin ma zaka samu yarinyar yayi jika da ita, a wannan karon mun samu labarin wani dattijo ɗan kimanin shekaru 70 ya angwance da tsaleliyar amaryarsa mai shekaru 18 a inda aka nuno su suna kwasar soyayya.

Duk da cewa a ɓangaren matan suma ana samun tsofaffin da ke yin wuf da samari inda za kaga ƴar sheka 50 ta auri matashi mai jini a jika wanda bai wuce gidan shekara 25-30 ba, duk da cewa Shari’a bata hana irin wannan auratayya ba amma dai wasu na ganin cewa.

Masu gida rana wato kuɗi suna da matukar tasiri a irin wannan aure wato mafi yawan masu yin sa walau maza ne walau mata suna yin sa ne a matsayin auren jari kawai watin don abin duniya.

Daga taskar Marubuta.

Najeriya Babu ‘yan ta’adda sedai ‘yan gata,
Mai rubutu Mahmud Habibullah Zariya.

Abun mamaki munwayi gari babu ‘yan ta’adda duk sunzama yan gata Dukda da diban jami’an tsaro da akayi
Da iyabakin kokarin su hakan behana masu garkuwa da mutane sakewaba,

Dan ta’adda Zeyi ikata lefi yakoma bayan fage yana raddi wani Abun bantakaici yadda Masu garkuwa sukayi garkuwa Dawata baiwaiwar suke neman Abiyasu kudin fansa,
Sannan bisa sharadi dole kudin yazama sababbin fitowa,

Wandan hakanne yasa Mutane najeriya kaganin gazawan jamj’an tsaro,

Kasarmu Nada tattalin Arziki tayadda koda bamuda ilimin na ura da zatayi bin kwakwaf wajen gano duk wani wanda yakira waya ko akasin haka Akwai dukiya dazata Iya fitarwa wajen ganin Anfara bibiyansu tawannan sigar,

Shuwagabani nauyi yarataya Akanku munafata Allah Ubangiji yabamu shuwagabani nagari.

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *