Hoton Bidiyon yadda wani dattijo mai kinanin shekara 75 ya auri zuƙeƙiyar budurwa mai shekaru 18 na cigaba da yamutsa hazo a duniyar zigo gizo.
Bidiyon dai na cigaba da jan hankalin mabiya shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media kamar yadda zaku gani daga ƙasa.
A wani labarin kuma.
Mataimakin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace Buhari ya hana EFCC ta binciki zargin da ake Masa.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo yace, ya rubuta wasika yana neman hukuman yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta binciki zargin da ake masa amma baimika wasikan ba.
yace yagamsu da shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda cikin raha yace masa kada yaci gaba da rubuta wasikan.
Wata rana naje gurinshi saboda wasu zarge-zarge da akeyi mini kuma na fusata sosai, don hakane naje wurinshi domin in nuna mishi wasikan dana rubuta ma EFCC domin ta bincika.
Mista Osinbajo ya bayyana haka a wani taron da akayi a abuja domin murnan cika shekaru 80 a duniya ga Buhari.
Yace, Buhari ya kalle ni saboda yana kirana da Farfesa Yace VP meyasa kake damuwa da kanka game da dukkan wannan mutane.
Wadannan mutane kawai sunayin zarge-zarge iri-iri, kuma sunayin kowane irin labarai.
Har suna cewa waizan kara aure, kuma har wasu wawaye suna jira a babban masallacin kasa inzo inkara aure inji Buhari.
Rahoto Hajiya Mariya Azare.
Views: 10
