Shugabar ƙungiyar zawarawan jihar Kano Hajjiya Altine ta ce ita kanta da zata samu saurayi ɗanye shakaf mai shekaru 25 zata iya aurensa domin raya sunnar MANZON ALLAH SAW.
Sai dai wannan labarin ba sabun abune ba domin kuwa Hajjiya Altine tayi wannan magana ce a kwanakin baya da suka gabata ba yanzu ba, amma kuma har yanzu maganar tana ci gaba da yawo a kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media.
A wani labarin kuma
Daga shafin Datti
A sanarwan da suka fitar daren yau a shafinsu na Twitter, Core zasuyi lock up na shekara 2, wato zasu kulle mana kashi 75 cikin 100 na abinda mukayi mining Core, zasu barmu mu shiga kasuwa da kaso 25 cikin 100, saura 75% sai nan da shekara 2 masu zuwa zasu sakar mana
Misali:
Idan kana da Core 5 zasu kulle su baka guda 1.25
Idan kana da Core guda 10 zasu kulle su baka guda 2.5
Idan kana da Core guda 50 zasu kulle su baka guda 12.5
Idan kana da guda 100 zasu kulle su baka guda 25
Idan kana da Core guda 500 zasu kulle su baka guda 125
Idan kana da Core guda 1000 zasu kulle su baka guda 250
Duk yawan adadin abinda kake dashi na Core idan ka buga 25% a calculator zaka ga abinda zasu baka a farkon mainnet
Hakika wannan tsarin da suka kawo na lockup yayi matukar burgeni, kuma ya burge duk wanda ya san harkan nan, kuma kullewan da zasuyi zai taimaki mutanen mu ‘yan hanzari wadanda basu da hakuri masu jira a shiga kasuwa su sayar gaba daya su gudu
Core zaiyi darajan da ya wuce duk inda muke tunani, sannan zaiyi matukar karanci a kasuwa wanda hakan alheri ne ga Core holders
Allah Ya bamu sa’a da dacewa
Views: 19
