HOTUNA: “Yadda naci karo da Hotunan ɗiyata na kokowa da saurayi”—Aminu Direba

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Wani magidanci mai suna Aminu Direba ya koka kan yadda yaci karo da hotunan ƴarsa a shafukan sada zumunta suna kokowa tare da wani yisaurayi.

Malam Aminu yace “Yana jihar Legas ya je kai kayan daya ɗauka daga Kano sai kawai yaga ana turo hoton ƴar tasa a shafin Facebook kuma shi a iya saninsa bai bata irin wannan tarbiyyar ba.

A wani labarin kuma

Ƴan Bindiga Sun yi awon gaba da ɗalibai ƴan firamare a Nasarawa.

“A jihar Nassarawa, yayin da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka sace ɗalibai ƴan makaranta.”

“A ranar Juma’ar da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba suka kai hari makarantar firamare ta karamar hukumar Alwaza da ke karamar hukumar Doma a jihar Nasarawa inda suka yi awon gaba da dalibai da dama a yankin.”

“Masu garkuwa da mutanen da suka yi awon gaba da daliban firamare da ba a tantance adadinsu ba, an ce sun kewaye makarantar ne a lokacin da yaran ke zuwa makaranta.”

Ba’a dai bayyana inda daliban makarantar suke ba har zuwa lokacin da ake cike wannan rahoto.

“Yanzu haka dai ‘yan sanda sun tabbatar da wannan rahoton,

Views: 37

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *