HOTUNA: “An kama manyan motoci cike da kuɗi suna fita daga gidan Tunubu zuwa banki”

An kama kwantena 8 ɗauke da kuɗaɗe daga gidan Tinubu zuwa Banki.

Rahotanni Daga Birnin Legas yanzu haka dake tabbatar da cewa; An kama wasu mota ƙirar kwantena Guda takwas rigis, masu ɗauke da tsofaffin takardun kuɗi.

Naira ta bar gidan Ɗan takaran Shugaban ƙasar ƙarƙashin Jam’iyar APC wato Bola Ahmad Tinubu Dake birnin Legas zuwa banki mafi kusa.”

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *