Farashin abinci ya kare a Najeriya Masara-13k Dawa-11k Farin Wake-25k Shinkafa-14k Waken Suya-21k

Farashin Kayan Hatsi Na Cigaba Da Faɗuwa Ƙasa Warwas a Kasuwannin Arewacin Najeriya

Yanzu Haka Muna a Wata Kasuwa Ta Jihar Katsina.

Ga Yadda Farashin Ya Kaya a Yau Alhamis 02-02-2023….

MASARA 13k Last week 24k
Dawa 11k. Last week 21k
Farin wake. 25k. Last week 40k
Shinkafa 14k last week 26k
Waken soya 21k last week 31k
Dauro. 27k last week. 27k

Me za ku ce?

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *