Fadar shugaban Najeriya na shirya maƙarƙashiyar kada jam’iyyar APC zaɓe tun daga sama har ƙasa kamar yadda wasu daga cikin jiga-jigan jam’iyyar suke zargi.
Sai dai wasu na ganin cewa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ɗauki matakin canjin kuɗi a wannan lokaci na zaɓe ne don sakawa gwamnonin ƙasar da irin abibda suka yi masa.
Saboda yana zargin basu bashi gudun mawar tafiyar da mulkinsa ba don Taimakawa su yaba da gwamnatin sa.
Views: 19
