Na fita daga cikin shirin Izzar So saboda aure zan yi—Kareema

Fitacciyar Jarumar shirin Izzar So mai dogon zango wato Khadija Yobe wacce aka fi sani da Karima Izzar So za ta amarce a ranar 10 ga watan Feburairun da muke ciki.

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *