Na saki Matata kuma ba zan sake yin Aure ba har Duniya ta tashi—Adam A Zangon

” BA ZAN SAKE YIN AURE BA HAR DUNIYA TA TASHI SABIDA MATA SUN BANI WAHALA”.

Fitaccen Jarumi Adam ZANGO ya bayyana damuwar sa da cewa ” Nayi aure banji Dadi ba matukar wanann itama tasa muka rabu tabbas na hakura ba zan sake yin wani aure ba a rayuwata, zan zauna ni kadai sabida na gaji da yadda nake tsintar kaina duk da nasan kaddara ta ce hakan.

Jawabai da dama ne suka fito Daga Bakin fitaccen Jarumi Adam ZANGO yayin da yake zubar da hawaye da Kuma nuna halinda yake yace ciki na rashin samun lokacinsa da matarsa Bata dashi sai business dinga kawai tasa a gaba. Wanda hakan ya harzuka shi har ya fitar da bidiyo Yana kokawa da halin matan da yayi zaman aure dasu.

Views: 31

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *