Shugaban INEC ya yi bayani game da batun ɗage zaɓe saboda ƙarancin Mai da Kuɗi

Hukumar zaɓe mqi zaman kanta a Najeriya Independent National Electoral Commission INEC tace ta shirya tsaf don gudanar da babban zaɓen ƙasar nan da ƴan makonni masu zuwa.

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

Shugaban hukumar Professor Muhammad Yakubu ne ya bayyana hakan a Abuja duk kuwa da cewa wasu jam’iyyun siyasa a ƙasar na ganin ya kamata a ɗage zaɓen saboda halin da ƙasa ke ciki na ƙarancin man Fetur da kuɗi.

Views: 75

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *