Yadda wani basarake ya auri ƴan mata dubu 4 a rana guda

Ƙabilar Zulu dake yankin ƙahon Afrika ta shahara wajen aure aure ibda ba a ƙayyadewa mutum iya yawan matan da zai aura.

Kamar yadda shafin Telegram ya ruwaito wani basaraken gargajiya ya auri mata kyawawa har guda 4,000 a yankin.

Views: 69

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *