Pantami ya yi cikakken bayani game da batun rufe shafukan internet gabanin zaɓe a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta yi ƙarin haske kan batun rufe shafukan internet gabanin zaɓe a ƙasar.

Wata sanarwa da ta fito daga hukumar sadarwar ƙasar a ƙarƙashin ministan harkokin sadarwa na ƙasar Dr. Isa Ali Pantami ta ce labarin bai da tushe ballantana makama.

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *