Buhari zai gana da Kwankwaso a ranar Laraba

Wasu bayanan sirri dake fitowa daga fadar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na cewa.

Shugaban zai gana da ɗan takarar neman shugabancin ƙasar na jam’iyyar NNPP Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso a ranar Laraba

Views: 4

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *