Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a layin zabe.
Mai girma Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya hau layin zabe.
A yau ne dai ake gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan majalisu a duk faɗin Najeriya, inda mutane sukayi dandazi domin kaɗa ƙuri’a a mazaɓun su
By Hilal Haruna
Views: 3
