HOTUNA: “Labarin matar da ta haifi ƴan 4 bayan shefe shekaru 11 tana ɗauke da cikinsu”

Wata Mata ta haifi ƴaƴanta guda 4 a jere bayan ta shafe shekaru 11 da cikinsu.

Mrs Faniyi mai shekaru 37 a Duniya ta haihu ne a babban Asibitin Ikoridu dake juhar Legas. Kuma jaruran guda 4 suna kamanni da juna, sannan an auna nauyinsu daga 2.45kg, 2.25kg, 1.7kg da 2kg bi da bi.

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *