Sojoji sun ceto mutum 14 da aka sace a Kaduna
Dakarun sojojin Operation whirl punch da ruduna ta musamman da bataliya ta 167 ta sojojin nigeria sun fatattaki yan bindiga awani kazamin artabu da sukayi a jihar kaduna
kwamishinan tsaron cikin gida samuel arwan yatabbatar da faruwan lamarin a wata sanarwa da yafitar a ranar asabar a Kaduna aruwan yace sojoju da sukayi sintirin mai dogon zango zuwa yankin tukurua a karamar hukumar chikun ta jihar sunyi artabu tare da fatattakar masu laifin inda duka kashe daya yayin dawasu suka gudu
A karshe gwamnar jihar kaduna nasir el rufai ya yabawa dakarun sojojin ganin yadda suka nuna bajintarsu da kwazo wajen ceto wannan mutane daga wajen yan bindiga
source hausa.leadership.ng
Views: 31
