YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA
- Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira.
- Ka sani idan kace mata “I love you” ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.
- Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online.
- Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply.
- Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.
- Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi.
- Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.
Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata abar yawan jan aji ,sbd kar ajin yajanye 😉
source: Sirrin Riƙe Miji facebook
Views: 53
