Ikon Allah sai kallo!
Wannan wata ɗaliba ce daga garin Tessaoua, Rouƙayyatu,.
Yadda aka shiga har gidansu aka kashe ta bayan an ba su sakamakon jarrabawa ta yi ta ɗaya a ajinsu na makarantar share fagen shiga jami’a(Lycée) ajin ƙarshe(Terminal A).
Allah ka raba mu da maƙiya a duk inda suke.
A ko ina ana samun mahassada. Duniya ke nan.
MANI KASUMAWA KELGERI
Views: 26
