Makaratar darul-mahdi dake sabon gari zariya tayaye ɗaliban da suka kammala saukar al’ƙur’ani kareem.
A yau ne 5th March,2023 makaranta mai suna Darul Imam Mahdi (Ajf) ta yaye dalibai 19 da suka sauke Al’qur’ani mai girma, inda aka gudanar da taron a filin primary na Muchia L.E.A
Manyan Malamai sunyi jawabai sosai musamman akan naiman ilimi tare gabatar da zaburantarwa, karfafa gwiwa da sanya albarka ga dalibai.
Daga__Aliiy Usman Nayara
Views: 22
