Ni budurwa ce kuma ina neman saurayin da zamu yi fira dashi a WhatsApp—Fareehert

Budurwar ta bayyana hakan ne a shafin ta na twitter

Kamar dai yanda kowa ya sani kuma kowa yake bayyana ra’ayin shi a kafafen sada zumunta na social media, to haka itama wannan baiwar Allah ta bayya ra’ayin ta akan irin namijin da take so suyi soyayya.

source fareehert twitter

Views: 37

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *