Budurwar ta bayyana hakan ne a shafin ta na twitter
Kamar dai yanda kowa ya sani kuma kowa yake bayyana ra’ayin shi a kafafen sada zumunta na social media, to haka itama wannan baiwar Allah ta bayya ra’ayin ta akan irin namijin da take so suyi soyayya.
source fareehert twitter
Views: 37
