An harbe wani basarake har lahira a jihar kan
wasu miyagun yan bindiga sun kutsa har cikin gida sun harbe dagacin kauyen maigari har lahira dayake karamar hukuma rimin gado da take jihar kano
shugaban karamar hukumar ta rimin gado jihar kano wanda da ne ga mamacin munnir dahiru maigari yace lamarin yafarune da daddare ne yace a halin yanzu suna shirye shiryen yiwa mamacin sallar janaiza kamar yadda addinin musulunci ya tanada kuma bazai ce komai ba game da lamarinba a yanzu
rahotanni sun bayyana cewa an harbe dagacin kauyen mai gari dake karamar hukumar rimin gado dake jihar kano dahiru abba kuma allah masa rasuwa dan marigayin kuma shugaban karamar hukumar ta rimin gado barrister munnir dahiru mai gari ya tabbatar da faruwar lamarin ga jaridar daily trust
Views: 15
