Wata budurwa da ke tallar maganin maza a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media ta bayyana wani haɗin da ake yi don samu cikakkiyar ni’ima a lokacin saduwa da Iyali.
Irin waɗannan matan dake tallar magungunan ƙarfin saduwa da zasu samu mijin aure nagari da sunyi aure sun huta
Kai jama’a
Allah shi kyauta
Views: 9
