Budurwa tace idan yanzu ta samu mijin Aure za ta daina tallar magungunan sha’awa

Wata budurwa da ke tallar maganin maza a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media ta bayyana wani haɗin da ake yi don samu cikakkiyar ni’ima a lokacin saduwa da Iyali.

Irin waɗannan matan dake tallar magungunan ƙarfin saduwa da zasu samu mijin aure nagari da sunyi aure sun huta

Kai jama’a

Allah shi kyauta

Views: 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *